How to Cook Best Plantain Scotch egg

Easy Homemade Egg Recipes

Plantain Scotch egg -

Begin your day off right with egg recipes which might be each nutritious and warming. These egg-cellent ideas work for every thing from quick weekday breakfasts to lazy weekend mornings, and even special-occasion brunches. From classics like scrambled eggs and omelets to flavor-packed breakfast burgers and avocado toasts, these recipes are guaranteed to improve your morning. Here's Best Plantain Scotch egg Recipe.

Plantain Scotch egg You can have Plantain Scotch egg using 12 ingredients and 5 steps.

Plantain Scotch egg Ingredients

  1. Prepare 3 of plantain.
  2. Prepare 5 of egg.
  3. Prepare 1 of Maggi.
  4. Prepare 1 of Attarugu.
  5. You need 1 of Albasa.
  6. Prepare 1/3 of Tattasai.
  7. Prepare of Oil cup1.
  8. You need 1/8 cup of Milk.
  9. You need 1/3 cup of Bread crumbs.
  10. You need of Ruwa cup 1.
  11. You need 1 slice of lettuce.
  12. Prepare 1 of tumatur.

Plantain Scotch egg step by step

  1. Kayan da nayi amfani da su.
  2. Bayan nan na bare plantain dina guda ukku na zuba a tukuny mai kyau na zuba ruwa cup daya na aza akan wuta ta dahu na juye a roba mai fadi na samu muciya na dakata sai na samu eggs dina guda 4 nasa a tukunya na dafa su na b'are su.
  3. Sai na kawo tattsai na da albasa da attarugu dana jajaga na zuba tare da madarar na dan zuba ma madarar ruwa kadan sanan na motsa na zuba a cikin hadin plantain din na saka maggi na rabi a ciki sanan na motsa sanan na zuba hadin a hannu na nayi masa fadi na saka egg din a tsakiya na rufe.
  4. Na fasa eggs dina guda 1 na saka masa sauran rabin maggin nan na kada sanan na saka hadin nan nawa ciki ina tsomawa ina fiddowa sanan in saka shi ciki bread crumbs dina koh ina ya samu.
  5. Bayan nan zan aza mai a cikin pan dina yayi zafi in soya wanna plantain Scotch eggs din bayanan na samu plate dina na aza shi akai na saka lettuce dina na yanka tumatur dina nd red pepper.

Find out another easy and tasty recipes here

Recipe: Perfect Plantain Scotch egg -

I believe you can make great and tasty Plantain Scotch egg recipe even if you’re short on time and cost conscious. You just need to cook clever and get creative!